WASU DAGA CIKIN MAN YAN LABARAN ARSENAL ZALLAH

Marseille sun sanarwa Arsenal kudurinsu na son siyan Eddie Nkethia. Kungiyoyin biyu sun fara tattaunawa, sai dai haryanxu basu kusan cimma matsaya ba. 

Eddie Nkethia shine dan wasan da Marseille ke burin ganin sun siya tun bayan da suka sai Greenwood na Manchester United.

Source: [Fabrizio Romano]

 Tawagar yan wasan Arsenal zasu shilla zuwa kasar America a gobe lahadi dan fara wasanni share fage na tunkarar kakar wasa mai zuwa. 

Source: [Cono

Dan wasan Arsenal  Kai Havertz ya Anguwance. Dan wasan gaban Arsenal dan kasar Germany ya angwance. yau 

Eddie Nkethia ya nuna sha'awarsa nason komawa kungiyar Marseille dake kasar France bayan da ya amince da tsarin kungiyar ta Marseille. Tattaunawa Kan Kwantiragi yana tafiya yadda yadace tsakanin Nkethia da Marseille.

Tuni dae Marseille sun mika tayin farko akan dan wasan.

Source: [Foot Marcato]


Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post