MIKEL ARTETA AKAN GABRIEL JESUS DA KAI HAVERT


Mikel Arteta akan Gabriel Jesus. 

Yana cikin yanayi mai kyau, da lafiya. Ya chanza abubuwa da yawa daga kakar wasa da ta gabata. Sannan yadawo daga wannan hutun cikin yanayi mai kyau. A duk lokacin da wani ya dauko irin hanyar  abubuwan da yake bukata kawai sune yaci gaba da gina kansa akansu, amma matukar bai gina kansa akan wadannan abubuwan ba to bazamu sami irin dan wasan da mukeso ba.

Yana bukatar irin wadannan abubuwan domin ta hakanne kawai zai sami abinda yakeso. Ya fahimci hakan, Ina Kuma farin ciki da ya fahimci hakan, Kuma yau ya nuna ya fahimci hakan. Zaku fahimci hakan daga yanayin yadda ya taka leda a yau, zakuga hakan acikin idanuwansa da Kuma yadda ya dinga taka leda.
Mikel Arteta akan Kai Havertz!! Munyi amfani dashi a tsakiya ne (Midfield) sabida muna da karancin yan wasan tsakiya a yanxu. Sannan yadace muyi amfani da tawagar yan wasa masu kyau, hakan yasa mukayi amfani dashi a tsakiya.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post