An zabi Bukayo Saka acikin wadanda za'a zaba amatsayin gwarzon matashin dan wasan PFA na shekarar 2023/24, Dan wasan na Arsenal yana daya daga cikin 'yan wasa shida da ke neman lashe kyautar, wanda takwarorin…
Karl Hein ya koma Real Valladolid ta La Liga a matsayin aro na kakar 2024/25. Golan mai shekaru 22 ya zo kungiyar Arsenal ne, a cikin 2018 daga kulob din garinsu, Nomme United. Karl ya sanya hannu kan yarjejeniyar ƙwa…
Arsenal ta janye daga zawarcin Osimhen... Kocin Arsenal Mikel Arteta yana sa ido kan wasu muhimman abubuwa a kungiyar yayin da yake shirye-shiryen sabuwar kakar wasa don sake kalubalantar Manchester City a gasar Gunn…
Arteta akan Gabriel Jesus: A binda nafara ji lokacin da nagashi yadawo daga hutun dan tun karar wannan kakar wasan wani abune na daban. Bazan iya bayyana irin yanayin da nagashi ba. Wani irin kuzari da karfi yasha ba…
Arteta yayi magana akan matasan yan wasan Arsenal guda biyu. Lewis Skelly da Ethan Nwaneri. Arteta yace idan har matasan yan wasan sukaci gaba da taka leda a haka kamar yadda sukeyi a yanxu , to Babu wani banbaci da …