Wasa Hudu Aka Buga a premier Leagu ya zuwa yanzu Ga yan wasan da suka fi zura kwallo cikin Raga
Kowaye zai zama zakara lokaci kai zai Tabbatar da Hakan
1 Son Heung-Min ( 6) Tottenham
2 Calvert-Lewin. (6) Everton
3 J. Vardy. (5) Leicester
4 Mohamed Salah (5)
5 N. Maupay. (4) B.Hove
6 C. Wilson. (4) Newcastle
7 J. Rodríguez. (3) Everton
8 J. Bowen. (3) Westham
9 O. Watkins. (3) villa
10 J. Grealish. (3) villa
11 P. Bamford. (3) Leeds
12 H. Kane. (3) Spurs
13.Lacazette. (3) Arsenal
14 S. Mané. (3) Liverpool
15 D.Ings. (3) Southampton
16 Jorginho. (3) Chelsea
W. Zaha. (3) Palace
18 C. Robinson (2) West.B
M. Antonio. (2) Westham
M. Klich. (2) Leeds
Hélder Costa. (2) Leeds
Bruno Fernandes. (2) Man u
R. Jiménez. (2) Wolves
K. Zouma. (2) Chelsea
A. Mitrovic. (2) Fulham
26 G. Diangana. (1) west.brm
Matheus Pereira. (1) West.brm
K. Bartley. (1) west.brm
M. Keane. (1) Everton
Y. Mina. (1) Everton
Richarlison. (1) Everton
J. Dunne. (1) Burnley
C. Wood. (1) Burnley
A. Westwood. (1) Burnley
S. Haller. (1) West ham
Pablo Fornals. (1) Westham
C. Hourihane. (1) villa
E. Konsa. (1) villa
R. Barkley. (1) villa
T. Mings. (1) villa
J. McGinn. (1) villa
J. Harrison. (1) Leeds
Rodrigo. (1) Leeds
M. Rashford. (1) Man u
D. van de Beek (1) Man u
J. Maddison. (1) Leicester
J. Justin. (1) Leicester
D. Praet. (1) Leicester
T. Castagne (1)Leicester
H. Barnes. (1) Leicester
Y. Tielemans. (1) Leicester
Lucas Moura. (1) Spurs
T. Ndombèlé. (1) Spurs
S. Aurier. (1) Spurs
Pedro Neto. (1) wolves
R. Saïss. (1) wolves
E. Nketiah. (1) Arsenal
B. Saka. (1) Arsenal
P. Aubameyang (1) Arsenal
N. Pépé. (1) Arsenal
Gabriel Magalhães (1) Arsenal
Y. Bissouma. (1) B.hove
L. Trossard. (1) B.hove
A. Connolly. (1) B.hove
S. March. (1) B.hove
A. Robertson. (1) Liverpool
V. van Dijk. (1) Liverpool
Diogo Jota. (1) Liverpool
M. Djenepo. (1) Southampton
Oriol Romeu. (1) Southampton
M. Mount. (1) Chelsea
B. Chilwell. (1) Chelsea
R. James. (1) Chelsea
C. Hudson-Odoi. (1) Chelsea
T. Abraham. (1) Chelsea
J. Hendrick. (1) N.Castle
A. Saint-Maximin. (1) N.castle
D. McGoldrick. (1) Sheffield
P. Foden ( 1) M.city
R. Sterling. (1) M.city
K. De Bruyne (1) M.city
N. Aké. (1) M.city
Gabriel Jesus (1) M.city
R. Mahrez. (1) M.city
A. Townsend. (1) C.palace
C. Kouyaté. (1) C.palace
B. De Cordova-Reid (1) Fulham
Kocin Barcelona Ronald Koeman ya ce da ya kamata dan wasan Uruguay Luis Suarez, mai shekara 33, ya zauna a kungiyar domin ya nuna masa cewa zai iya murza ledar da yake so maimakon ya tafi Atletico Madrid.
Tsohon dan wasan Liverpool da Ingila Daniel Sturridge, mai shekara 31, ya yi amannar cewa babu shakka zai koma fagen tamaula, bayan kashe aurensa da kungiyar Trabzonspor ta kasar Turkiyya a watan Maris, a ranar da aka haramta masa buga kwallon duniya tsawon wata hudu saboda karya doka. (Liverpool Echo)
Dan wasan Denmark Joachim Andersen ya ce manaja Scott Parker ya lallabe shi ya koma Fulham. Torino ta dade tana zawarcin dan wasan mai shekara 24. (90 Min)
Dan wasan Faransa Houssem Aouar, mai shekara 22, ya yi amannar cewa shawarar da ya yanke ta zama a Lyon a wannan bazarar za ta kasance mafi alheri bayan da aka rika rade radin zai tafi
WASU DAGA CIKIN YAN WASAN DA BASU TABA CIKIN KOFI BA
Akwai Antonio Di Natale Dan kasar Italy Da yake Buga kwallo Cikin kungiyar Udines ya Fara kwallo yana da Girma bai Fara da Yarinta ba kamar sauran yan kwallo Aduniya yace kwallon Sama da 170 Amma bai Taba cin kofi ba
SIGNORY Dan wasa ne da ya Taka Rawar Gani sosai kuma ya Buga kungiyoyi Irin su Lazio Bologna, Ya Zura kwallaye Dari Biyu Da Tamanin da uku A club din da ya Taka leda kwallaye 12 ya ciwa kasarsa Ta Italy
Bai Taba cin wani Kofi ba
: BERND SCHNEIDER kwararren dan wasa Ne Wasa ne Amma bai Taba Lashe wata Gasa ba yana yin kusa da Kofi ko Kuma Daf Da Lashe Gasar yayi Hakan a gasar Bundes Liga a shekarar 1999/2000/2001/2002/ D FB Pokal ma Club Dinsa Dai na Leverkusen yayi Na biyu a kofin zakarun na Turai a shekarar 2002 A Hannun Real madrid daci 2-1 kuma Cikin wannan shekara kasar Jamus ce Tayi Rashin Nasara a wasan karshe A Hannun kasar Brazil shima Bai ci kofi ko daya ba
MATTHEW LE TISSIER
Dan Wasa ne Wanda ya Taka Leda a kungiyar kwallon Ta southampton Ta kasar England Lokacin Da ya kusa Lashe kofi shi ne Lokacin da southampton Ta Buga Wasan karshe Na Zenith Data System Cup Da kungiyar Nottingham Forest suka yi Rashin Nasara Da ci 2-3
: Dan wasan kasar Ingila da Chelsea Tammy Abraham ya nuna goyan bayansa ga masu fafutukar zanga-zangar a rusa rundinar SARS ta 'yan sandan Najeriya.
Dan wasan ya nuna goyan bayan nasa ne ta handil dinsa na Tiwita a Jiya
C.RONALDO!!
Tsohon mai horas da kungiyar kwallo kafa ta Arsenal wato Arsen Wenger ya bayyana yadda yakusan dauko C. Ronaldo alokacin yana Sporting Lisbon.
Wenger yace harmun cimma matsaya da kungiyar Sporting Lisbon amma alokacin sai Man United suka dauki mataimakin kocin kungiyar ta (Sporting Lisbon) Carlos Queiroz sai sukayi amfani da wannan damar suka rigamu daukarsa.
Wenger yace akwai rigunan (Jersey) na Arsenal da muka kaddamar (Launching) da mahaifiyarsa a filin Atisayenmu (Training Ground).
Abin Dariya kenan
Har aje a dauki Asistant Coach azo a dauki dan wasan da kake nema. To lokacin bacci yake kome?
Arsenal dai sunsaba da bata lokaci akan abu.
Shiyasa hazikan yan wasa sukayi ta wuce Arsenal a shekarun baya.
Saura Anjima muji kace Kaso kasiyo Messi!!
http://www.labaranwasannibyibrahimmusafuntua.com.ng/2020/10/labaran-arsenal-dalilin-da-yasa-arsenal.html
Admin
Prince Tije