KUNGIYOYIN KWALLON KAFAR DA BABU KAMAR SU ACIKIN DUNIYA
Kungiyar AC Milan Ta Buga wasa (58) -1991/93
1 AC Milan Daga 1991 Zuwa 1993 ana daukar Ta a matsayin Daya Daga Cikin kungiyoyin da suka fi kyau a Duniyar sabo da kyawawan kakar wasan da su kai a kungiyar Ta Buga Wasanni 58 ba Tare da Rashin Nasara ba
2. Kungiyar kwallon Bayer munichi Ta kasance kungiyaya mai Nasara da Tayi Nasarar cinye wasa 50 Cikin wasanni 53 data Buga 2Daga shekarar 2012/2014
2003/04
Kungiyar Arsenal Ta zama kungiyar Farko Cikin Ingila A Gasar Premier Leagu Data kammala Gasar Ba Tare Da rashin nasarar wasa ba, Kungiyar Arsene Wenger ta ga Matsaloli kala kala Daga kungiyoyi irin su manchester Unitd
Jagorancin kungiyar A lokacin ya Ta Allaka da Dan wasan Gaban kungiyar Thierry Henry Wanda ke jagorantar Nasarorin kungiyar Haka Zalika iya kwallaye 26 kawai Aka zurawa kungiyar Ta Arsenal Cikin Dukkan Wasanni data Buga Acikin
Kumgiyar Juventus Ta zama kungiyar Italiya Ta uku data Tai tsawon lokaci Tana yin Nasara Ajire ba Tare da Rashin Nasara ba Daga 2011/12
Kungiyar Barcelona Ta su kafa wani Babban Tarihi shi na Jira Wasanni ba Tare da Anci su ba kuma Ta kasance kungiyar Farko data dauki Laliga Ba Tare da Rashin Nasara ba Amma kungiyar kwallon kafar Ta Levente Ta Tsayar da Nasara ta Barcelona Bayan Taci wasanni 36 Ta cinye ta Da 5-4 cikin karawar Tasu da suka yi
Kadan kenan daga cikin Nasararon Da kungiyoyin suka yi wadanda babu kungiyar Da Tayi irin su, Avtarihi
Nottingham Forest wasa (42) 1977/78
Chalesa wasa (40) 2004/05
Fiorentina (40)
1955/56
Real sociedad (38)
Sabon dan wasan Arsenal Thomas Partey ya Taimakawa kasar sa Ta Ghana Ta Lallasa.Gasar Qatar da ci 5-1 shine ya Bayar da kwallon biyu daga cikin Biyar din
Ana sa Ran dan wasan zai Kasance a BirnLondon Gobe Laraba Dan Fara daukar Horo da kungiyar
Mahaifin dan wasan Arsenal da Ghana mai shekara 27, Thomas Partey, ya yi ikirarin cewa dansa yana jiran tayi daga "manyan kungiyoyi" a yayin da Juventus da Chelsea suke zawarcinsa.
An biya dan wasan Arsenal Mesut Ozil, mai shekara 31, wanda bai murza wa kungiyar leda ba tun watan Maris, alawus £8m a karshen watan Satumba. (The Athletic - subscription required)
Dan wasan Faransa Frederic Guilbert, mai shekara 25, ya sha alwashin samun wurin zama a Aston Villa bayan ya bayyana cewa ya gaza tafiya Nantes a lokacin musayar 'yan kwallo.
Tarin yan wasan Baya Da kungiyar kwallon kafa Ta kasar France Take Dasu kuma suna Buga wasanni Cikin kungiyoyin Turai 👇🏻👇🏻👇🏻
: 🇫🇷 Umtiti
🇫🇷 Laporte
🇫🇷 Lenglet
🇫🇷 Kimpembe
🇫🇷 Hernández
🇫🇷 Niakhaté
🇫🇷 Zagadou
🇫🇷 N'Dicka
🇫🇷 Sarr
🇫🇷 Badiashile
🇫🇷 Varane
🇫🇷 Zouma
🇫🇷 Pavard
🇫🇷 Le Normand
🇫🇷 Koundé
🇫🇷 Upamecano
🇫🇷 Konaté
🇫🇷 Todibo
🇫🇷 Simakan
🇫🇷 Fofana
🇫🇷 Saliba
🇫🇷 Diakité
🇫🇷 Nianzou
Kasar San Marino Tasha Duka Gurin manyan kashen Turai
Russia 9–0 San Marino
San Marino 0–8 Norway
Germany 7–0 San Marino
San Marino 0–8 Germany
Croatia 10–0 San Marino
Switzerland 7–0 San Marino
San Marino 0–8 Ukraine
Ukraine 9–0 San Marino
San Marino 0–8 England
Netherlands 11–0 San Marino
Finland 8–0 San Marino
Hungary 8–0 San Marino
Czech Republic 7–0 San Marino
Slovakia 7–0 San Marino
Poland 10–0 San Marino
Slovakia 7–0 San Marino
Czech Republic 7–0 San Marino
San Marino 0–13 Germany
Belgium 8–0 San Marino
Belgium 10–1 San Marino
Israel 8–0 San Marino
Spain 9–0 San Marino
Austria 7–0 San Marino
Turkey 7–0 San Marino
San Marino 0–7 Russia
San Marino 1–7 England
San Marino 0–7 Netherlands
Norway 10–0 San Marino
Switzerland 7–0 San Marino
Belgium 9-0 San Marino
Adadi kwallayen da Aka zuba masu 237---2
Wasu Daga Cikin Yan Wasan kwallon kafar Nahiya Afrika da suka zabi su zauna kasar Turawa dan Buga wasan su Acan
Gasu kamar Haka 👇🏻👇🏻
*Leroy Sane*
Dan kasar Senegal
Ya koma Bugawa Germany
*Angelo Ogbonna*
Dan Nigeria
Ya koma Bugawa Italy
*Marcus Rashford*
Dan kasar :Ghana
ya zabi ya zama dan : England
*Ousmane Dembele*
Dan kasar Mali
Ya zabi Bugawa kasar : France
*Maraoune Fellaini*
Dan kasar Morocco
ya zabi Zama dan : Belgium
*Mario Ballotelli*
Dan kasar Ghana
ya zabi zama dan kasar Italy
Luis Nani Dan
Kasar: Cape Verde
ya zabi zama dan Portugal
Ngolo Kante
Dan kasar Mali
ya zabi zama Dan kasarFrance
*Tammy Abraham*
dan kasar: Nigeria
ya zabi zama :England
*Kylian Mbappe*
dan kasar
: Cameroon
ya zabi : France
*Adama Traore*
Dan kasar Mali
Ya zabi zama dan Spain
*David Alaba*
Dan kasar Nigeria
Ya zabi kasar : Austria
*Memphis Depay*
Dan kasar : Ghana
Ya zabi zama : Netherlands
*Bukayo Saka*
Dan kasar: Nigeria
Ya zabi zama kasar : England
*Paul Pogba*
Asalin kasar shi Guinea
Ya zama dan France
*Stephen Elshaarawy*
Asalin kasar shi Egypt
Ya zabi zama dan : Italy
*Hal Robson Kanu*
Dan kasar : Nigeria
Ya zabi kasar Wales
*Jerome Boateng*
Dan kasar Ghana
Ya zabi zama : Germany
*Dayot Upamecano*
Dan kasar : Senegal
Ya zabi zama kasar France
*Dele Alli*
Dan kasar : Nigeria
Ya zabi zama England
komai zaku iya Cewa Muna Alfahari daku sosai
http://www.labaranwasannibyibrahimmusafuntua.com.ng/2020/10/labaran-wasanni-dan-wasan-chalsea-ya.html