SHIGA CIKI DAN GANIN HARSASHEN DA ZAKAYI KASAMI KYAUTAR KATIN WAYA A WASAN ARSENAL NA YAU DA WOLVES.

MATCH DAY: ARSENAL VS WOLVERHAMPTON.
TIME: 8:15PM
VENUE: EMIRATE STADIUM.

Aci gaba da gasar primier league mako na 10 kungiyar kwallon kafa ta Arsenal zasu karbi bakwanci kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton a filin wasa na Emirate Stadium. Wannan wasa zai kasance mai muhimmanci ga dukkanin kungiyoyin biyu sabida kokarin matsowa na hudu (4) a teburin gasar na kasar England.

Kushiga nan 👇👇
Arsenal dai tana mataki na 14 da maki (Points) 13, yayinda ita kuma kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton ke mataki na goma (10) da maki (Points) 14. Wannan dalilin yasa dukkan kungiyoyi biyu suke da bukatar nasara a wasan.

Wannan dalilin yasa muka tanaji kyautar katin waya ga duk wadda yaci harsashen da muka bukaci ayi.


HARSASHEN DA MUKESO AYI A WASAN YAU.

Wana dan wasane zai zurawa Arsenal kwallon farko a zare?

Kowa yazo yagaya mana sunan dan wasan da yake ganin shi zai fara zura kwallon farko a zare. Duk wadda yaci wannan harsashen to shi zamu bawa kyautar katin waya.

Amma kusani fa har sai Arsenal tayi nasara kafin zamu bada kyautar katin.

Kudanna nan👇👇
Misali: Arsenal 1 Wolverampton 1,  to a wannan yanayin gaskiya babu wadda zamu bawa kyautar kati ko da kuwa akwai wadda harsashen nashi yazo dai dai.

Muna bada kyautar katinne idan har Arsenal ce tayi nasara.

Shine  sai mubi cikin Comments naku dan zakulo wadda yaci harsashen ta hanyar duba wanene yafara Comment da sunan dan wasan da ga ya zura kwallon acikin wadanda suka fadi sunan wannan dan wasan.

Dan Allah kudena Comment a whatsapp,  duk wadda zaiyi Comment to yaje shafinmu na Facebook wato #ARSENAL ZALLAH. Sabida idan kunyi Comment a whatsapp baizama dole muga comment din naku ba.

Kushiga cikin nan 👇👇
Zaku iya harsashen yadda wasan zai kasance bayan antashi daga wasan mukuma zamu zakulo wadanda wannan harsashen nasu yazo dai dai mu post sunayensu shafukanmu na sada zumunta.

DINOS MAVROPANOS YA TAKA LEDA A WASAN JIYA.

Matashin dan wasan bayan Arsenal dan kasar Greace wato Dinos Mavropanos wadda Arsenal ta tura shi zaman aro (Loan) a kungiyar kwallon kafa ta Stuargart  ya taka leda a wasan da kungiyar ta (Stuargart) ta kara da kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich a jiya asabar. Dan wasan wadda ya dade yana zaman jinya sai a jiya yafara wasa.

CEBALLOS YACE YANASO YAKOMA REAL MADRID.

Dan wasan tsakiyar Arsenal wadda yake zaman aro (Loan) wato Dani Ceballos yace Real madrid kungiyace da duk wani dan wasa zaiso yayi wasa akungiyar.
Dan wasan yace ku tambayi mesult Ozil wadda yake yawan magana akan Real Madrid

Dan wasan yace yana da sauran kwantaragi shekara 3 da Real Madrid kuma yanaso yakoma dan yakarasa kwantaraginsa awurin. Amma shawara yana ga mai horas ga kungiyar na real madrid.

Yan wasan Arsenal wadda suka hada da Saka,  Elneny Willian duk sunyi atisaye a jiya dan kokarin tun karar wasan yau da kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton.

Sai dai haryanzu babu tabbas ko Partey zai iya taka leda a wasan na yau.

JACK WILSHERE YACE YAYI MAMAKIN RASHIN SAKA SUNAN OZIL DAGA CIKIN TAWAGAR YAN WASAN ARSENAL.

Tsohon dan wasan Arsenal dan kasar England wato jack wilshere yace yace abun mamaki ne na rashin ganin sunan mesult Ozil daga cikin tawagar yan wasan Arsenal.

#Wilshere yace nayi wasa da Ozil kuma naji dadin wasa dashi sosae,  zanso ace nasake yin wasa dashi domin bantaba wasa da wani dan kwallo kamar Ozil ba. Babu wata kungiya a gasar Primier League da Ozil bazai iya acikinta ba.
Arsenal vs wolverhampton
Time: 8:15pm
Venue: Emirate Stadium.

Allah yabamu sa'an wasan ameen.

Kuci gaba da kasancewa damu dan samun labaran arsenal acikin harshen hausa.

Naku
Admin
Prince Tije.

1 Comments

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment
Previous Post Next Post