WASU DAGA CIKIN YAN WASAN ARSENAL SUNA KOKARIN NEMAWA KANSU MAFITA

Real Betis na sha'awar daukar Dan Wasan Arsenal Hector Bellerin wani Rahoto ya Tabbatar cewa wakilin Dan Wasan  sun tattauna akan dan wasan.

Bellerin yana da damar  barin Arsenal a wannan Bazarar da muke ciki a wata tattaunawa da Arteta yayi ya Ba shi damar wu cewa  yanzu yans nazarin hanyoyin da zai zaba bayan zaman  sama da shekaru goma a arewacin Landan.cikin kungiyar Arsenal 

http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/kieran-tierney-ya-bayyana-halin-da.html

Tsohon Dan Wasan na Barcelona zai kasance a kofarsa a bude don komawa Spain kuma an fadawa Goal cewa wakilansa sun tattauna da Betis a ranar Laraba kan komawarsa can

Amma babban abin da zai iya kawo cikas shi ne cewa ita kungiyar Real Betis da ke fama da matsalar kudi na son karbar aron Bellerin a, yayin da Arsenal ke son siyar da mai tsaron bayan  - wanda ke da sauran shekaru biyu a kwantiraginsa - a kungiyar ta Arsenal, Arsenal tana son siyar da Dan Wasan don kara wasu kudaden da ake  bukata a shirye shirye da Arsenal keyi na Siyan  wasu sabbin Yan Wasa  a bazara kamar yadda suke. Kokarin Ganin sun Fara kulla yarjijeniya  Dan  wasan Norwich Emiliano Buendia.

Bayanai daga Spain sun kuma yi iƙirarin cewa, ko da Betis za ta iya kulla yarjejeniya da Arsenal, zai yi wuya su iya biyan Bellerin albashin da yake nema a yanzu

http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/fagen-wasanni.html

 Arsenal na Shirin samawa   Matteo Guendouzi mafita cikin Gaggawa   dan wasan na tsakiya wanda ke son komawa kungiyar kwallo kafa ta  Marseille.

Guendouzi yana da sauran shekara guda a kwantiraginsa kuma ya kammala yarjejeniyar aro tare da Hertha Berlin a Jamus.

Dan wasan mai shekaru 22 baya cikin shirin Arteta  a kakar wasa mai zuwa kuma Arsenal na fatan samin sabon kulob da zata siyar da shi

http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/05/lucas-torreira-ya-fito-ya-fadi-gaskiya.html

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post