LABARIN WASANNI

Wasu daga cikin Abubuwa da suke Faruwa na Wasanni

tsohon me horas da 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal... Arsene Wenger. Yace yanxu Babu wani Dan Wasan Tsakiya a Nahiyar Turai kamar Kante

Mai Horar da kungiyar kwallo kafa Ronald Koeman ze cigaba da zama a Barcelona har na tsawon kakar wasa guda. A kungiyar Agani ko zai iya cigaba da jagorantar kungiyar ko Kuma Gaba zai Kara yi

Kungiyar Kwallo kafa ta  Chelsea ta tabbatar da karin kwantiragin Ga Dan kasar Garmany  Thomas Tuchel har zuwa shekarar 2024. Yana Horar da kungiyar  wannan Karin Yana da Nasaba da irin Kokarin da Mai Horarwa Yayi  Kai kungiyar Wasan karshe na F .A Cup da Kuma Kai kungiyar cikin jirin kungiyoyi Hudu Farko masu zuwa Gasar champion league Na kasar ingila Haka zalika shine yayi Nasarar daukar Champion league inda ya huge kungiyar Manchester City Daci Daya da Nema
Ku Shiga Nan 
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/06/dan-wasan-arsenal-bukayo-saka-ya-fadi.html

Sead Kolasinac, ɗan shekara 27, a shirye yake Arsenal ta sayar da shi bayan Schalke ta shaida cewa ba za ta amince ya koma zama a kungiyar na dindindin ba bayan cike zaman aro. (

Arsenal a shirye take ta rabu da mai buga mata tsakiya ɗan kasar Faransa Matteo Guendouzi, kan euro miliyan 10.

Tsohon ɗan wasan Arsenal Nicklas Bendtner ya shirya ci gaba da aikinsa na ilimin horarwa bayan ya yi ritaya yana da shekaru 33. (Ekstra Bladet - in Danish)

Tsohon Dan Wasan Arsenal Thierry Henry babban masoyin Albert Sambi Lokonga ne. Ya yi magana da kulob din [Arsenal] game da daukar Dan Wasan  Arsenal na shirin mika tayin dan wasan.kungiyar  Anderlecht tana Bukatar kudin da zai iya kawai tsakanin £ 13m- £ 17m.Ana Ganin cinikin zai iya faruwa da wuri fiye da yadda ake tsammani.

Barcelona ta sayi dan wasan bayan Kungiyar  Real Betis Emerson Royal👈

Karim Benzima ya bugawa Kasar sa ta Faransa wasa na farko bayan dawowar sa, inda ya buga gaba daya wasan da France ta doke Wales da chi 3-0 a wasan sada zumunta da ya gudana a daren jiya Laraba, Sei dai dan wasan bai samu ya jefa kwallo a raga ba hasalima ya barara da bugun fenarity da aka bashi.

Lucas Varzquez ya tsawaita zaman sa a Kungiyar Real Madrid Zuwa 2024.

A hukumance  Kungiyar Inter Milan ta sanr da naɗa Simone Inzaghi a matsayin Sabon Kocin ta da ya maye gurbin Antonio Conte 

Kuma Dan wasan gaban Kungiyar Romelo Lukaku ya shaidawa Manema Labarai cewa zai ci gaba da zama a kungiyar Sabida Sabon Kocin Kungiyar ya kirasa a waya kuma sun tattauna.
Ku shiga Nan 
http://www.arsnlzallah.com.ng/2021/06/tsohon-golan-arsenal-yaba-emi-buendia.html

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post