ARTETA YAYI MAGANA MAI HARSHEN DAMO AKAN RASHIN SU AUBAMERYANG!

Kocin kungiyar Arsenal wato Mikel Arteta yayi wata magana mai harshen damo wadda nakasa fahimtar abinda yake nufi amma zanso kutaimakamin idan har kun fahimta kigayamin me wannan maganar ke nufi.

Arteta yayi magana akan rashi Lacazatte da Aubameryang a wasan yau inda yake cewa....

Abinda zan'iya cewa kawai anan shine Aubameryang da Lacazatte basu da lafiya. 
Arteta yaci gaba da cewa a duniyar da muke rayuwa ayanzu abinda yake karko (Permanent) Kuma yake a dae dai kawai shine Chanji. (Changes)

Bazamu karbi wani uzuri ba (Excuse)  Yakamata kanemo mafita wadda wannan shine abinda muke kokarin yi ayanzu haka.
Andae bayyana Aubameryang da Lacazatte a matsayin marasa lafiya wadda hakan yasa bazasu sami damar buga wannan wasan na yau ba. To amma kuma Arteta yafito yayi wannan maganar wadda nakasa fahimtar me wannan maganar take nufi. Ina Arteta ya dosa?

Dan Allah kitaimakamin ku fassara min me wannan maganr ke nufi??

Anya kuwa Aubameryang da Lacazatte basu da lafiyar ne? Babu wata matsala kuwa??

Kuci gaba da kasancewa damu dan samun labaran Arsenal acikin harshen Hausa.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post