YAN WASAN ARSENAL SUNFARA YIWA ARTETA BORI SAKAMAKON..

Arteta ya sauya yanayin yadda yake bawa yan wasan Arsenal horo a wannan kakar wasan.

Wasu da suka lura da yadda daukar horo (Training) yake tafiya yanzu a Arsenal sunce Arteta ya ninka kalar yadda yake bawa yan wasan Arsenal horo a wannan kakar wasan sabanin yadda yasaba a kakar wasa da gabata.
A yanzu haka alamu suna nuna cewa yan wasan Arsenal basujin dadin yanayin salon atisaye na Arteta. Musamman yadda salon yana nuna masu ne sufara wasa daga gidansu. Wadda hakan yasanya yan atisaye yana yiwa yan wasan wahalar daukawa. 

Arteta fa yakashe komai a Arsenal daga fada da yan wasa zuwa siyo yan wasan da Baikamata asiyo ba. 

Yanzu kuma ankoma wurin atisaye tir!!

Arteta yana neman rabamu da Arsenal. Amma insha Allahu sai munga bayansa Indai muna raye sai dai shi yabar kungiyar Arsenal badai muba.

Hatta yar tabe tabe da Arsenal keyi a da yanzu basu iya yinsa. Komai ya lalace a Arsenal babu wani abun sha'awa yanzu a ƙungiyar Arsenal. Kuma hakan duk yafaru ne sakamakon rashin basirar Arteta.

Bana kaunar Arteta na tsani Arteta a Arsenal.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post