ARSENAL NA NEMAN A DAGE WASANSU DA TOTTEHAM

Sanarwar Arsenal:

 "Mun dauki wannan matakin ba tare da son rai ba amma muna da 'yan wasa da yawa wadanda babu su cikin  a cikin tawagar yan wasanmu, sakamakon annobar   Covid19, da kuma  raunuka da 'yan wasanmu ke fama dashi wasu kuma suntafi  kasashensu dan buga gasar  AFCON.

 Hukumar gasar Premier League za ta yanke hukunci a gobe  Asabar ko su  amince da bukatar Arsenal na dage wasan da za su yi da Spurs ranar Lahadi ko kuma akasin haka.

 Hukumar gasar Premier league ta amshi ta takardan da Arsenal ta rubuto mata akan  bukatar dage wasansu na ranar Lahadi da za suyi da Tottenhamm

 Hukumar gasar Primier League din zasuyi zama akan bukatar Arsenal kafin zuwa gobe asabar su fadi matsayansu akan bukatar ta Arsenal.

Kuna ga yadace Arsenal sunemi a dage wasan nasu?


Admin
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post