THOMAS PARTEY YA GA YAWA MAGOYA BAYAN ARSENAL WATA MAGANA

 Thomas Partey ya bawa magoya bayan Arsenal hakuri!!



Partey:  Na dauki nauyin dukkan wani abinda yafaru, sannan zan dauki dukkan wani suka (Zagi) da zansha daga magoya baya. Yakamata nazama mai natsuwa, baikamata nayi wannan shigar da ta janyo aka bani jan katin ba. 

Sai dae haka rayuwata take, Inason nadinga yakin neman kwallo, Inason kungiyar Arsenal Ina kuma son kasata ta Ghana duk da kasancewar nasan wasu lokuta abubuwa basu tafiya akan yadda aka tsarasu, amma zanci gaba da aiki tukuru dan ganin abubuwan sundawo yadda akeso.
Nayi saurin dawowa London ne dan taimakawa kungiyata ta sami damar zuwa wasan karshe (Final)  amma hakan baiyiwu ba kamar yadda aka tsara. Zan bada dukkan wata gudunmawata a duk lokacin da nake cikin filin wasa, domin wannan shine rayuwata.


Nidae na yafewa Thomas Partey!!

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post