Shararriyar kungiyar Kwallo kafa ta Arsenal dake arewacin London ta kafa Tarihi mara dadi, kungiyar ta Arsenal ta Kasance kungiyar daya da ake ganin tana yawan Samun katin kora itace kungiyar ta Daya ingila data samu Kati dari da wani abu na kokari, Abubuwa damuwar sune na Yan kwanakin Nan zuwan Tsohon Dan Wasan ta Mikel arteta da ya dawo amatsayin Mai Horarwa, Arsenal ta samu
Jan kati na Gabriel Martinelli shi ne jan kati 15 da 'yan wasan Arsenal suka karba tun lokacin da Mikel Arteta ya karbi ragamar horas da 'yan wasan a watan Disambar 2019. Tabbas ladabtarwa yanki ne da ya kamata a magance Wannan abun da yake Faruwa cikin tawagarsu.
David Luiz 🟥🥥
Xhaka 🟥🥥🥥
Gabriel 🟥🟥
Aubameyang 🟥
Nketiah 🟥
Pépé 🟥
Leno 🥥
Ceballos
Partey 🥥
Martinelli
Arsenal taci kwallon ta karo na farko bayan kwanaki 40 da ta shafe bata zura kwallo araga ba. Ko Daya
Kuma ayau din dai Arsenal ta samu nasara karan farko agasar Premier League acikin shekarar 2022.wannan nasarar itace ta bata damar komawa Matsayi na biyar