ABUNDA EDU YA GAYAWA GABRIEL JESUS YAZO ARSENAL.

Arsenal sun rage farashin da suka sanyawa Bernd Leno zuwa £8m. Tat'taunawa naci gaba tsakanin Arsenal da Fulham akan mai tsaron ragar nasu.

Source: [Simon Collings Exclusive]

 Edu: Akan yadda ya shawo kan Gabriel Jesus ya amince da zuwa Arsenal.

 Na ce masa nazo nan ne don in yi kokarin sayo ka,  amma ba Gabriel din  wannan kakar ba, Ina son Gabriel Jesus din da nasanine a lokutan baya,  saboda wannan kakar wasan baka  taka leda yadda na san ka ba. 

 Baka haskaka yadda yakamata ba. Da naga yadda kake wasa a wannan kakar wasan nace ba haka nasanka a baya ba, domin masana kwarewar ka sosae.  Ina son Gabriel din kakar wasan bara, dole ka koma Gabriel din da nasani.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post