Nicolas Pepe ya wallafa wani bayani a shafinsa na Instagram Inda yake cewa.....
Ina aiki tukuru a wannan lokaci na bazara, na chanza abubuwa da dama. Na maida hankalina akan Arsenal da abokan wasana.
Wannan shine abinda dan wasan ya rubutu a shafinsa na Instagram.
A duk lokacin da na tuntubi Deco yana gayamin cewa Raphinha Barçelona yakeson komawa.
Ko zaku sake siyo wani sabon dan wasa?
Dole ne mukasance cikin shiri.
Bazan taba siyo dan wasan da Arteta baya sonshi ba, bazamu siyo dan wasa dan ra'ayin Arteta ko ra'ayina ba.
Zamu siyo dan wasa ne wadda yadace da Arsenal.
Inji Edu Gaspar a hirar da yayi da jaridar Sky Sport.
Source: [Sky Sports News]
✍️✍️✍️
Prince Tije