Tomiyasu zai dawo atisaye da yan wasan Arsenal a wanna makon.
Ana fatan zai samu buga wasu yan mintoci kadan a wasan Sevilla. Sai sai akwai damuwa akan Tierney sabida Arteta bai bayar da lokacin da zai dawo atisaye ba.
Source: [Charles Watss]
Gabriel Jesus: Duk da kasancewar wasanni share fage ne amma kowane wasa yana da muhimmanci Musamman sabida zaku saba wasa da sabbin yan wasa da sukaxo kungiyar. Na yarda da aikin wannan kungiyar sosai. Akwai 'yan wasa da suke da gogewa a wannan kungiyar.
Gabriel Jesus: Na yi farin ciki ƙwarai, na yi farin ciki ƙwarai. Ba wai kawai saboda kwallon da na zura a raga ba, sai dan ina wasa cikin farin ciki, ina godiya ga abokan wasana, don haka ina matukar farin ciki.
Source [TNT Sport via Renato]