KUNGIYAR KWALLO KAFA TA ARSENAL TANA SHIRYA WASU ABUBUWA CIKIN SIRRI

Tomiyasu zai dawo  atisaye da yan wasan Arsenal a wanna makon.

Ana fatan zai samu buga wasu yan mintoci kadan a wasan  Sevilla. Sai sai akwai damuwa akan Tierney sabida Arteta bai bayar da lokacin da zai dawo atisaye ba.

Source: [Charles Watss]

Gabriel Jesus: Duk  da kasancewar wasanni share fage ne amma kowane wasa yana da muhimmanci Musamman sabida zaku saba wasa da sabbin  yan wasa da sukaxo kungiyar. Na yarda da aikin wannan kungiyar sosai.  Akwai 'yan wasa da suke da gogewa a wannan kungiyar.

 Gabriel Jesus: Na yi farin ciki ƙwarai, na yi farin ciki ƙwarai.  Ba wai kawai saboda kwallon da na zura a raga ba, sai dan  ina wasa cikin  farin ciki, ina godiya ga abokan wasana, don haka ina matukar farin ciki.


[Charles Watts]
[
 Akwai yiwuwar Arsenal zasu buga wani wasan sirri kafin wasan sada zumunci da zasu buga da Sevilla.

Source: [Charles Watts

Arsenal na neman a kalla £15m. ga mai tsaron ragar kungiyarsu wato Bernd Leno.  Arsenal tana neman wani karin kudin akan yawan wasannin da dan wasan zai bugawa Fulham.

 Fulham ta na mamakin farashin da Arsenal ta sanyawa dan wasan.

Source: [Ben Jocobs]

✍️✍️✍️
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post