Mikel Arteta: zakuga haryanzu muna da karanci yan wasa a wasu wuraren (Positions) ta yadda muke son muyi wasa. Wani abune da muke kokarin gyarawa a yanzu.
Daraktan Arsenal Edu Gaspar ya shaidawa jaridar TNTSports cewa: "Ina matukar son Paqueta, na ƙasance babban masoyinsa tun tsawon lokaci. Amma gaskiyar magana ita ce, haryanzu babu wata tattaunawa da muke akan siyo shi. 🚨🇧🇷 #AFC
"Babu wani abu tsakanin mu dashi, sabida muna da yan wasa da yawa a wurin (Position) wannan shine abinda zan iya cewa kawai.
Source: [Fabrizio Romano]
✍️✍️✍️
Prince Tije