ARTETA AKAN KO ARSENAL ZATA MAYE GURBIN NICOLAS PEPE!!
Idan har zamu iya yin abinda mukeso muyi a tsarinmu to zamu maye gurbinsa. Muna shirye shirye tun a watanni biyu da suka wuce wurin ganin mun cimma burinmu akan abinda mukeso muyi. Sai dai bansani ba ko zamuyi nasarar cimma abubuwa da mukeso muyi din acikin wannan lokacin.
Nicolas Pepe yakoma kungiyar kwallon kafa ta OGC Nice amatsayin aro na kakar wasa daya. Arsenal dai suna neman Pedro Neto zuwa yanzu dae Arsenal basukaiwa Wolves tayin neman dan wasan ba.