PHIL FODEN YA YABAWA MIKEL ARTETA

Matashin dan wasan kasar England wadda yake taka leda a ƙungiyar Manchester City wato Phil Foden  ya yabawa Kocin Arsenal Mikel Arteta.

Foden yace yana tuna lokacin da yayi aiki da Arteta, bayan antashi a atisaye ina kasancewa a tare dashi dan yabani shawara akan abubuwan da Yakamata nakara gyarawa a wasana. Nasan yadda yake da kwarewa da zai iya zama babban mai horaswa. Ina tunanin yasan abubuwa masu kyau akan kwallon kafa. Ya kasance koci ne mai basira.

Matashin dan wasan na Man City ya bayyana hakanne a wata hira da yayi da City Xtra Via Primiervideosport.


Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post