LABARAN TRANSFER DAGA SHAFIN ARSENAL ZALLA




LABARAN TRANSFER DAGA SHAFIN ARSENAL ZALLA

🚨Niles ya kammala gwajin lafiyar sa a Southampton.

[Fabrizio Romano]

D-Day 

Fabrizio Romano ya tabbatar Cewa Arsenal tana aiki tukuru dan ganin ta Dauki Douglas luiz 

Wanda Shima dan wasan ya nuna sha'awar zuwa Arsenal cewar Romano

Tuni dai dama akace Liverpool ta tuntubi Luiz kafin ta koma kan Arturo Mélo yacewa Liverpool shifa tuni ya zabi kungiar da zai koma 

Wani rahoto yace Arsenal tuni ta Mika tayi £m 20 Wanda ashirye Take koda zekai £m 25

Amma Fabrizio Romano yace ba ciniki ne mai sauki ba 

YANZU YANZU....

 Aston Villa ta Mika tayin kusan Yuro miliyan 15 akan Leander Dendoncker Kuma  Wolves ta karbi tayin . Douglas zuwa Arsenal Hakan yana kusa da Faruwa 
karin bayani NA Nan zuwa

Arsenal ta shirya tsaf domin cimma yarjejeniya da Douglas Luiz akan sharadi na sirri. Douglas yana sha'awar tafiya,

Har yanzu ana ci gaba da tattaunawa tsakanin kungiyoyin, abune ba mai sauki ba.

[Fabrizio Romano]

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post