ANFANI KO RASHIN AMFANI NA THOMAS PARTEY A ARSENAL



Thomas Partey!!

Magana ta gaskiya a yanzu haka naji banason Thomas Partey kwata kwata. Sabida injury nashi yayi yawa.

Ina bukatar dan wasa ne mai lafiya wadda zai iya buga wasanni a ƙalla 30 a gasar Primier League.

A yanzu haka nafara jin Thomas Partey baida wani sauran amfani a Arsenal kawai yakara gaba anemo mana dan kwallo mai lafiyar gaske irin Zhaka wadda za'acure dashi yadda Yakamata.

Nacire Thomas Partey a matsayin yan wasan Arsenal yanzu. Fatan shine ko yadawo Injury yakoma zama a benchi. Hakan yasa yau nake addu'ar Arsenal tasiyo wani dan tsakiya mai kyau na gaske wadda zamu daina dogaro da Partey a tsakiya. Idan bahaka ba to anyi tasamun matsala kenan domin dai angama dogaro dashi ana cikin bukatarsa zai tafi Injury.

✍️✍️✍️
Prince Tije

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post