LABARAN ABUBUWA DA SUKE FARUWA ARSENAL

 Kungiyar Kwallo kafa ta Arsenal na  kokarin ganin Bukayo Saka, Gabriel Martinelli, da William Saliba sun saka hannu akan sabon kwantiragi na dogon lokaci.

Edu ya yi imanin cewa duk yarjejeniyoyi uku suna kan hanya mai kyau kuma kungiyar tana fatan dukkan ukun za su sanya hannu a watan Janairu.mai zuwa
[

Real Madrid da Manchester City na daga cikin kungiyoyi da ke sa ido kan Bukayo Saka, wanda Arsenal da dan wasan suka sani, amma akwai kwarin gwiwa cewa za a sanya hannu kan sabbin sharuddan kafin sabuwar shekara, inda tattaunawar ta ci gaba sosai a tsakanin bangarorin biyu.

Source Graeme Bailey

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post