Ricardo Calafiori ya bayyana yadda yaji da xuwansa Arsenal.
Calafiori yace wannan mafarki ne da nake dashi tun Ina dan shekara 13. Domin Ina ganin yadda gasar Primier League keda manyan Yan wasa a duniya. A gareni taka leda a wannan gasar cikar mafarki nane, bama ni kadae ba, ga duk wani dan wasan duniya idan yaxo gasar Primier League to mafarkinsace ta cika.
Naji dadin zuwana Arsenal, duk da cinikin tayi wahala amma a karshe yanzu ta tabbata gani nazo, batare da bata lokaci ba xan fara atisaye da abokan wasa na, domin zan buga kwallon da magoya baya zasuji dadi.
Ricardo Calafiori: Nayi magana da Arteta sosai da Kuma Edu sun gamsar dani, duk da dai dama nariga na gamsu da xuwa Arsenal.
Kushiga Nan👇👇👇
Ina tunanin Arsenal ce kungiyar da tace dani domin salon yadda ake tafiyar da kungiyar da irin shirn da akeyiwa kungiyar zaisa nakara zama babban dan wasa nan da shekaru masu zuwa.
Ricardo Calafiori: Nahadu da Jorginho wata daya data gabata, naga mutum mai kima, yariga ya gamsar dani cewa Arsenal itace kukgiyar data dace dani.
Yace kazo Arsenal, kazo Arsenal zakaji dadin Arsenal, kungiya yace mai kyau, sannan suna da masu horaswa suna da gogewa. Naga kuma hakan da zuwa ta sabida irin tarban da akamin.
✍️✍️✍️✍️
Prince Tije