Arteta akan gyara tawagar yan wasan Arsenal.
Mikel Arteta: Yadace mukara gyara tawagar yan wasan mu. Zama kungiya mai kyau a gasar Primier League yana bukatar abubuwa da yawa. Idan mukayi amfani da kalmar zama mai kyau hakan Yana nufin ya dace mu dauki gasar Primier League.
Muna bukatar mu gyara duk wani Abu da mukeyi. Muna bukatar gyara wurare da yawa, wannan shine abinda muke kokarin yi ayanxu.