TATTAUNAWA DA MIKEL ARTETA A U.S.A


Mikel Arteta akan ko Yan wasan Arsenal da kasashen su sukayi nisa a gasar Euros baza'a fara gasar Primier League dasu ba?

Arteta: Bana tunanin hakan. Bari dai muga yanayin da zasu dawo tukuna. Dukkansu sun turamin da sako cewa a shirye suke dasu dawo dan tun karar wannan kakar wasan, bana tsammanin wani Abu sabanin wannan.

Idan zuciyarka nafadama kadawo to kabi abinda zuciyarka ke fadama.
 
Suna bukatar su huta, duk da dae bayan Kamala gasar Primier League kafin a fara buga Euros din sun sami makonni. Muna bukatar mu kula da lafiyarsu sosai.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post