WASU DAGA CIKIN LABARAN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ARSENAL

Mikel Arteta ya bayyana Jurrien Timber a matsayin mai nasara!!

Dan wasan ne Mai nasara, zaku gane hakan daga yanayin jikinsa. Yanayin yadda yake wasa da Kuma yanayin yadda ya ake aiki tukuru. Yana cikin yanayi mai kyau a halin yanzu, muna bukatar mukula da lafiyarsa sosai, sabida irin nauyin atisaye da yayi a wata daya baya akwai banbanci da wadda zaiyi nan da makonni biyu gaba. Amma muna farin ciki da hakan.

Ku tofa ra'ayin bakinku game da wannan labarin..

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post