*PARTEY AKAN YAN WASAN TSAKIYAR ARSENAL*
Muna da yan wasan tsakiya masu yawa... Akwai.. Jorginho, Ni (Partey) Declan Rice da Kuma Odegard. Kuma kowa yana taka leda yadda yakamata..
Sannan akwai wasu Yan wasan da za'a siyo xasuzo su kara kawo sauyi acikin tsakiyar. Dole zamu fafata da junanmu wurin ganin kowa ya kwaci wurinsa, a karshe dai shi Mai horas damu zai zabi wadda zaiyi amfani dasu.
Da irin wannan kokarin da kowa zaiyi dan ganin yasami wuri zamu kai matsayin da mukeso mukai.
Thomas Partey: yace yawan raunin da yakeji abin bakin ciki ne, haka rayuwa take, abubuwa suna faruwa a rayuwa wadda wani lokaci babu yadda ka'iya. Amma duk da haka zanci gaba da kokarin ganin nadawo ganiyata.
A duk lokacin da nayi kasa zanyi kokarin ganin nasake mikewa tsaye. Wannan shine dabi'ata. Inaji zan iya taimakawa kungiyata a kowana, wannan shine abinda nake fatan nayi.